Juventus ta qi amincewa da tayin Arsenal
Kulob din Jubentus da ke Italiya ya ki amincewa da tayin da kulob din Arsenal na Ingila ya yi mata a kan dan kwallonta Mario Lemina.