Kabilun Nijeriya (2)
Ci gaba daga makon jiya Bele (Buli/Belewa), ana samun su a Jihar Bauchi. Betso (Bete), ana samunsu a Jihar Taraba. Biki, ana samunsu a Jihar Kuros Riba. Bilei, ana samunsu a Jihar Adamawa. Belle, ana samunsu a Jihar Adamawa. Bina (Binawa), ana samunsu a Jihar Kaduna. Bini, ana samunsu a Jihar Edo. Birm, ana samunsu […]
Ci gaba daga makon jiya
- Bele (Buli/Belewa), ana samun su a Jihar Bauchi.
- Betso (Bete), ana samunsu a Jihar Taraba.
- Biki, ana samunsu a Jihar Kuros Riba.
- Bilei, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Belle, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Bina (Binawa), ana samunsu a Jihar Kaduna.
- Bini, ana samunsu a Jihar Edo.
- Birm, ana samunsu a Jihar Filato.
- Bobua, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Boghom, ana samunsu a Jihar Filato
- Boki (Nki), ana samunsu a Jihar Kros Riba.
- Bokkos, ana samunsu a Jihar Filato.
- Boko (Bussawa/Bargawa), ana samunsu a Jihar Neja.
- Bole (Bolawa), ana samunsu a jihohin Bauchi da Yobe.
- Bollere, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Boma (Bomawa/Burmano), ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Bamboro, ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Buduma, ana samunsu a jihohin Borno da Neja.
- Buji, ana samunsu a Jihar Filato.
- Buli, ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Bunu, ana samunsu a Jihar Kogi.
- Bura, ana samunsu a jihohin Borno da Adamawa.
- Burak, ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Burma (Burmawa), ana samun su a Jihar Filato.
- Buru, ana samunsu a Jihar Yobe.
- Buta (Butawa), ana samunsu a jihohin Bauchi da Gombe.
- Bwal, ana samunsu a Jihar Filato.
- Bwatite, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Bwazza, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Challa, ana samunsu a Jihar Filato.
- Chama (Chamawa Fitilai), ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Chamba, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Chamo, ana samunsu a Jahar Bauchi.
- Chibok (Chibbak), ana samunsu a jihohin Borno da Yobe.
- Chinine, ana samunsu a Jihar Borno.
- Chip, ana samunsu a Jihar Filato.
- Chokobo, ana samunsu a Jihar Filato.
- Chukkoi, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Daba, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Dadiya, ana samunsu a Jihar Gombe.
- Daka, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Dakarkari, ana samunsu a jihohin Kebbi da Neja.
- Danda (Dandawa), ana samunsu a Jihar Kebbi.
- Dangsa, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Daza (Dere/Derewa), ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Degema, ana samunsu a Jihar Ribas.
- Deno (Denawa), ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Dghwede, ana samunsu a Jihar Borno.
- Diba, ana samunsu a Jihar Borno.
- Doemak (Dumuk), ana samunsu a Jihar Filato.
- Duguri, ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Duka (Dukawa), ana samunsu a Jihar Kebbi.
- Duma (Dumawa), ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Ebana (Ebani), ana samunsu a Jihar Ribas.
- Ebirra (Igbira, Ibira), ana samunsu a jihohin Edo, Kogi da Ondo.
- Ebu, ana samunsu a jihohin Edo da Kogi.
- Efik, ana samunsu a Jihar Kuros Riba.
- Egbema, ana samunsu a Jihar Kuros Riba.
- Egede (Iggede), ana samunsu a Jihar Benuwai.
- Eggon, ana samunsu a jihohin Nasarawa da Filato.
- Egun (Gu), ana samunsu a jihohin Legas da Ogun.
- Ejaghan, ana samunsu a Jihar Kuros Riba.
- Ekajuk, ana samunsu a Jihar Kuros Riba.
- Eket, ana samunsu a Jihar Akwa Ibom.
- Ekoi, ana samunsu a Jihar Kuros Riba.
- Engenni (Ngene), ana samunsu a Jihar Ribas.
- Epie, ana samunsu a Jihar Ribas.
- Esan (Ihsan), ana samu su a Jihar Edo.
- Etche, ana samunsu a Jihar Ribas
- Etolu (Etilo), ana samunsu a Jihar Benuwai.
- Etsako, ana samunsu a Jihar Edo.
- Etung, ana samunsu a Jihar Kuros Riba.
- Etuno, ana samunsu a Jihar Edo.
- Ette, ana samunsu a Jihar Enugu.
- Falli, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Fulani, ana samunsu a jihohin Adamawa da Bauchi da Borno da Gombe da Jigawa da Kaduna da Kano da Katsina da Kebbi da Neja da Sakkwato da Taraba da Yobe da sauransu.
- Fyam (Fyem), ana samunsu a Jihar Filato.
- Fyer (Fer), ana samunsu a Jihar Filato.
- Ga’anda, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Gade, ana samun su a Jihar Neja.
- Galambi, ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Gamergu-Mulgwa, ana samunsu a Jihar Borno.
- Ganawuri, ana samunsu a Jihar Filato.
- Ganshe, ana samunsu a Jihar Filato.
- Gabako, ana samunsu a Jihar Filato.
- Garkawa, ana samunsu a Jihar Filato.
- Gbedde, ana samunsu a Jihar Kogi.
- Gengle, ana samunsu a Jihar Taraba
- Geji, ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Gera (Gere/Gerawa), ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Geruma (Gerumawa) ana samunsu a jihohin Bauchi da Filato.
- Ginwak, ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Gira, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Gizigz, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Goemei, ana samunsu a Jihar Filato.
- Gokana (Kana), ana samunsu a Jihar Ribas.
- Gombi, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Gomum (Gmum), ana samunsu a Jihar Taraba.
- Gonla, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Gubi (Gubawa), ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Gude, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Gudu, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Gunushir, ana samunsu a Jihar Filato.
- Gure, ana samunsu a Jihar Kaduna.
- Gurmana, ana samunsu a Jihar Neja.
- Guruntum, ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Gusu, ana samunsu a Jihar Filato
- Gwa (Gurawa), ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Gwamba, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Gwandara, ana samunsu a jihohin Kaduna da Nasarawa da Neja da Filato.
- Gwari (Gbari/Bagyi/Gwari/Gwarawa), ana samunsu a jihohin Kaduna da Nasarawa da Neja da Filato.
- Gwom, ana samunsu a Jihar Traba
- Gwoza (Waha), ana samunsu a Jihar Borno.
- Gyem, ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Hausa, ana samun su a jihohin Adamawa da Bauchi da Borno da Jigawa da Kaduna da Kano da Katsina da Kebbi da Neja da Taraba da Sakkwato da Zamfara da sauransu.
- Higi (Higgi), ana samunsu a jihohin Borno da Adamawa.
- Holma, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Hona, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Hone, ana samunsu a Jihar Gombe.
- Ibeno, ana samunsu a Jihar Akwa Ibom.
- Ibibio, ana samunsu a Jihar Akwa Ibom.
- Idoma, ana samunsu a Jihar Benuwai.
- Ichen, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Idomo, ana samun su a Jihohin Benuwai da Taraba.
- Igala, ana samunsu a jihohin Benuwai, Enugu da Kogi.
- Igbo (Ibo), ana samunsu a jihohin Abiya da Anambra da Benuwai da Delta da Ebonyi da Enugu da Imo da Ribas.
- Ijumu, ana samunsu a Jihar Kogi.
- Ikom, ana samunsu a Jihar Kuros Riba.
- Irigwe, ana samu su a Jihar Filato.
- Isoko, ana samunsu a Jihar Delta.
- Isekiri (Itsekiri), Delta.
- Iyala (Iyalla), ana samunsu a jihohin Benuwai da Kuros Riba.
- Izon, ana samu su a jihohin Bayelsa da Delta da Ondo da Ribas.
- Jaba, ana samunsu a Jihar Kaduna.
- Jahun (Jahunawa), ana samunsu a Jihar Taraba.
- Jaku, ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Jessi, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Jara (Jar/Jarawa/Jarawan Dutse), ana samunsu a jihohin Bauchi da Filato.
- Jere (Jere/Jera/Jerawa), ana samunsu a jihohin Bauchi da Filato.
- Jero, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Jhar, ana samunsu a Jihar Filato.
- Jibu (Jibawa), ana samunsu a jihohin Adamawa da Sakkwato.
- Jidda-Abu, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Jimbin (Jimbinawa), ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Jirai, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- 2 Jongo (Jenjo), ana samunsu a Jihar Taraba.
- Jukun, ana samunsu a jihohin Abiya da Adamawa da Bauchi da Benuwai da Gombe da Nasarawa da Taraba da Filato da sauransu
- Kaba (Kabawa), ana samunsu a Jihar Taraba.
- Kadawa, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Kafanchan, ana samunsu a Jihar Kaduna.
- Kagoro, ana samunsu a Jihar Kaduna.
- Kaje (Kache), ana samunsu a Jihar Kaduna.
- Kajuru (Kajurawa), ana samunsu a Jihar Kaduna.
- Kaka, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Kakanda, ana samunsu a jihohin Kogi da Neja.
- Kamaku (Kamukwa), ana samunsu a jihohin Kaduna, Kebbi da Neja.
- Kambari, ana samunsu a jihohin Kebbi da Neja.
- Kambu, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Kamo, ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Kanakuru (Dere), ana samunsu a jihohin Adamawa da Borno.
- Kanembu, ana samunsu a Jihar Borno.
- Kanikon, ana samunsu a Jihar Kaduna.
- Kantana, ana samunsu a jihohin Filato da Bauchi.
- Kanuri, ana samunsu a jihohin Borno da Yobe da Kaduna da Adamawa da Kano da Neja da Jigawa da Filato da Taraba da Nasarawa da Bauchi.
- Kakere (Kare-Kare), ana samunsu a jihohin Bauchi da Yobe.
- Karinjo, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Kariya, ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Katab (Kataf/Kafawa), ana samunsu a Jihar Kaduna.
- Kenem (Koenoem), ana samunsu a Jihar Filato.
- Kenton, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Kiballo (Kiwollo), ana samunsu a Jihar Kaduna.
- Kilba, ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Kirfi (Kirfawa), ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Koma, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Koro (Kwaro), ana samunsu a jihohin Kaduna da Neja da Abuja.
- Koro (Migili/Nene), ana samunsu a jihohin Nasarawa da Neja.
- Kpanzon, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Kubi (Kubawa), ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Kudachano (Kudawa), ana samunsu a Jihar Bauchi.
238 Kugama, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Kulere (Kalere), ana samunsu a Jihar Filato.
- Kunini, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Kurama, ana samunsu a jihohin Jigawa da Kaduna da Neja da Filato.
- Kurdul ana samunsu a Jihar Adamawa.
- Kushi, ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Kuteb, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Kutin, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Kwalla, ana samunsu a jihohin Nasarawa da Filato.
- Kwami (Kwom), ana samunsu a Jihar Bauchi.
- Kwanchi, ana samunsu a Jihar Taraba.
- Kwanka (Kwamkwa), ana samunsu Jihohin Bauchi da Filato.
- Kwaro, ana samun su a Jihar Filato.
- Kwato, ana samun su a Jihar Filato.
- Kyenga (Kengawa), ana samun su a Jihar Sakkwato.
- Laaru (Larawa) Neja.
- Lakka, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Lala, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Lama, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Lamja, ana samun su a Jihar Taraba.
- Lau, ana samun su a Jihar Taraba.
- Libbo, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Limono, ana samun su a Jihohin Bauchi da Filato.
- Loo, ana samun su a Jihar Taraba.
- Lopa (Lupa/Lapawa), ana samun su a Jihar Nassarawa.
- Longuda (Lungudu), ana samun su a Jihohin Adamawa da Bauchi.
- Mabo, ana samun su a Jihar Filato.
- Mada, ana samun su a Jihohin Kaduna da Nassarawa da Filato.
- Mama, ana samun su a Jihar Filato.
- Mambilla, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Manchok, ana samun su a Jihar Kaduna.
- Mandara (Wandala), ana samun su a Jihar Borno.
- Manga (Mangawa) ana samun su a Jahar Yobe.
- Margi (Marghi), ana samun su a Jihohin Adamawa da Borno.
- Matakam, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Mbembe, ana samun su a Jahohin Koros Riba da Inugu.
- Mbol, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Mubube, ana samun su a Jihar Koros Riba.
- Mbula, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Mbum, ana samun su a Jihar Taraba
- Memyang (Meryan), ana samun su a Jihar Filato.
- Miango, ana samun su a Jahar Plateau.
- Miligili (Migili), ana samun su a Jihar Filato.
- Miya (Miyawa), ana samun su a Jihar Filato.
- Mobber, ana samun su a Jihar Borno.
- Montol, ana samun su a Jihar Filato.
- Moruwa (Moro’a, Morwa), ana samun su a Jihar Kaduna.
- Muchaila, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Mumuye, ana samun su a Jihar Taraba.
- Mundang, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Munga (Mupang), Filato.
- Mushere, ana samun su a Jihar Filato.
- Mwahabul (Mwaghabul), ana samun su a Jihar Filato.
- Namu, ana samun su a Jihar Filato.
- Ndoro, ana samun su a Jihohin Filato da Taraba.
- Nenzim, ana samun su a Jihar Kaduna.
- Ngamo, ana samun su a Jihohin Bauchi da Yobe.
- Ngizim, ana samun su a Jihar Yobe.
- Ngweshe (Ndhang/Ngoshe-Ndhang), ana samun su a Jihohin Adamawa da Borno.
- Ningi (Ningawa), ana samun su a Jihar Bauchi.
- Ninzam (Ninzo), ana samun su a Jihohin Kaduna da Filato.
- Njayi, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Nkim, ana samun su a Jihar Koros Riba.
- Nkum, ana samun su a Jahar Koros Riba.
- Nokere (Nakere), ana samun su a Jihar Filato.
- Nunku, ana samun su a Jihohin Kaduna da Filato.
- Nupe (Nufawa), ana samun su a Jihohin Kwara, Kogi da Neja
- Nyandang, ana samun su a Jihar Taraba.
- Ododop, ana samun su a Jihar Koros Riba.
- Ogori, ana samun su a Jihar Kwara.
- Oguri, ana samun su a Jihar Kogi.
- Okobo (Okkobor), ana samun su a Jihar Akwa lbom.
- Okpamheri, ana samun su a Jihar Edo.
- Olulumo, ana samun su a Jihar Koros Riba.
- Oron, ana samun su a Jihar Akwa lbom.
- Owan, ana samun su a Jihar Edo.
- Owe, ana samun su a Jahar Kwara.
- Oworo, ana samun su a Jihar Kwara.
- Pa’a (Pa’awa, Afawa), ana samun su a Jihar Bauchi.
- Panda, ana samun su a Jihar Gombe.
- Pai, ana samun su a Jihar Filato.
- Panyam, ana samun su a Jihar Taraba.
- Pero, ana samun su a Jihar Bauchi.
- Pire, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Pkanzom, ana samun su a Jihar Taraba.
- Poll, ana samun su a Jihar Taraba.
- Polchi Haƙe, ana samun su a Jihar Bauchi.
- Pongo (Pongu), ana samun su a Jihar Neja.
- Potopo, ana samun su a Jihar Taraba.
- Pyapun (Piapung), ana samun su a Jihar Filato.
- Ƙua, ana samun su a Jehar Koros Riba.
- Rebina (Rebinawa), ana samun su a Jihar Bauchi.
- Reshe, ana samun su a Jihohin Kebbi da Neja.
- Rindire (Rendre), ana samun su a Jihohin Nassarawa da Filato.
- Rishuwa, ana samun su a Jihar Kaduna.
- Ron, ana samun su a Jihar Filato.
- Rubu, ana samun su a Jihar Neja.
- Rukuba, ana samun su a Jihar Filato.
- Rumada, ana samun su a Jihar Kaduna.
- Rumaya, ana samun su a Jihar Kaduna.
- Sakbe, ana samun su a Jihar Taraba.
- Sanga, ana samun su a Jihar Bauchi.
- Sate, ana samun su a Jihar Taraba.
- Saya (Sayawa/Za’ar), ana samun su a Jihar Bauchi.
- Segidi (Sigidawa), ana samun su a Jihar Bauchi.
- Shanga (Shangawa), ana samun su a Jihar Sokoto.
- Shangawa (Shangau), ana samun su a Jihar Filato.
- Shan-Shan, ana samun su a Jihar Filato.
- Shira (Shirawa), ana samun su a Jihar Bauchi.
- Shomo, ana samun su a Jihar Taraba.
- Shuwa (Shuwa-arab), ana samun su a Jihohin Adamawa da Borno.
- Sikdi, ana samun su a Jihar Filato.
- Siri (Sirawa), ana samun su a Jihar Bauchi.
- Srubu (Surubu), ana samun su a Jihar Kaduna.
- Sukur, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Sura, ana samun su a Jihar Filato.
- Tangale, ana samun su a Jihohin Bauchi da Gombe.
- Tarok, ana samun su a Jahohin Filato da Taraba.
- Teme, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Tera (Terawa), ana samun su a Jihohin Bauchi, Borno da Gombe.
- Teshena (Teshenawa), ana samun su a Jihar Kano.
- Tigon, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Tikar, ana samun su a Jihar Taraba.
- Tiƙ, ana samun su a Jihohin Biniwai, Filato, Taraba da Nasarawa.
- Tula, ana samun su a Jihar Bauchi.
- Tur, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Ufia, ana samun su a Jihar Biniwai.
- Ukelle, ana samun su a Jihar Koros Riba.
- Ukwani (Kwale), ana samun su a Jihar Delta.
- Uncinda, ana samun su a Jihohin Kaduna da Kebbi da Neja da Sokoto.
- Uneme (Ineme), ana samun su a Jihar Edo.
- Ura (Ula), ana samun su a Jihar Neja.
- Urhobo, ana samun su a Jihar Delta.
- Utonkong, ana samun su a Jihar Biniwai.
- Uyanga, ana samun su a Jihar Koros Riba.
- Ƙemgo, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Ƙerre, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Ƙommi, ana samun su a Jihar Taraba.
- Wagga, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Waja, ana samun su a Jihar Bauchi.
- Waka, ana samun su a Jihar Taraba.
- Warja (Warja), ana samun su a Jihar Jigawa
- Warji (Warjawa), ana samun su a Jihar Bauchi.
- Wula, ana samun su a Jihar Adamawa.
- Wurbo, ana samun su a Jihohin Adamawa da Taraba.
- Wurkun, ana samun su a Jihar Taraba.
- Yache, ana samun su a Jihar Koros Riba
- Yagba, ana samun su a Jihar Kwara.
- Yakurr (Yako), ana samun su a Jahar Cross Riber.
- Yalla, ana samun su a Jihar Biniwai.
- Yandang, ana samun su a Jihar Taraba.
- Yergan (Yergum), ana samun su a Jihar Filato.
- Yoruba, ana samun su a Jihohin Kwara da Lagos da Ogun da Ondo da Oyo da Osun da Ekiti da kuma Kogi.
- Yott, ana samun su a Jihar Taraba.
- Yumu, ana samun su a Jahar Niger.
- Yungur, ana samun su a Jahar Adamawa.
- Yuom, ana samun su a Jihar Filato.
- Zabara, ana samun su a Jahar Niger.
- Zaranda, ana samun su a Jihar Bauchi.
- Zarma (Zarmawa), ana samun su a Jihar Kebbi.
- Zayam (Zeam), ana samun su a Jihar Bauchi.
- Zul (Zulawa), ana samun su a Jihar Bauchi.
- Zuru, ana samun su a Jihar Kebbi.
Munciri wannan sunaye daga rumbun ilimi da kuma littafin Ajaegbu H.I., ST. Matthew-Daniel B.J., and Uya O.E. (2000). Nigeria A people United, A Feature Assured Bolume 1, A Compendium, Millenium Edition. Gabumo Publishing Company Limited, Nigeria.