Kada a shiriritar da farfado da noman alkama da shinkafa

Wata kotu a Jihar Chicago ta kasar Amurka ta yanke wa mai safarar mutane zuwa hajji da umara hukuncin shekara tara da rabi, bayan ya salwantar da kudin alhazan Pakistan da ke zaune a kasar, har Dala miliyan guda da dubu 300, wato daidai da Naira miliyan 260 a wajen caca. Kuma alkalin ya karfafa […]

Kada a shiriritar da farfado da noman alkama da shinkafa
Kada a shiriritar da farfado da noman alkama da shinkafa

Wata kotu a Jihar Chicago ta kasar Amurka ta yanke wa mai safarar mutane zuwa hajji da umara hukuncin shekara tara da rabi, bayan ya salwantar da kudin alhazan Pakistan da ke zaune a kasar, har Dala miliyan guda da dubu 300, wato daidai da Naira miliyan 260 a wajen caca. Kuma alkalin ya karfafa tuhumar yi wa Allah karya.
Alkalin da ya yanke hukuncin, Judy Fiesman, ya ce Rashed Minhas, “ya yi wa Allah karya” don haka ya cancanci wannan mummunan hukunci, kamar yadda kafafen yada labaran kasar suka ruwaito daga jaridar Chicago Sun-Times.
Minhas ya yi ikrarin amincewa da aikata yaudarar mutanen da suka aminta da shi, inda suka damka amanar kudin tafiya aikin hajjinsu a hannunsa. An tuhume shi ne dai da salwantar da Dala miliyan guda da dubu 300 a wurin cacar Disneyland. Jaridar The Chicago Sun-Times ta ruwaito, a ranar 20 ga Nuwambar bana, bugu na 20, cewa “Minhas a matsayin “barawo,” da mugu” da “mayaudari,” bayan da zuciyarsa ta amince masa ya saci kudin daruruwan dubban kudin alhazai, daga talakawan daga suka himmatu wajen tara kudin sauke faralin aikin haji.”
’Yan sandan tarayya sun bayyana cewa, Minhas ya aike wa mutane sakonnin i-mel da ke nuni da cewa, ya karbi kudi daga gare su, inda ya ce musu ofishin jakadancin Saudiyya ba zai ba su izinin shiga kasar ba.