Kada a yi biyu-babu

Wani Bafulatani ne babansa ya je Legas ya bace, sai aka ce masa ya sayar da akuyarsa ya tafi nemo shi. Shi kuwa sai ya ce: “Kai, a rabu da shi, kada a je a yi biyu-babu, babu kudin dan akuwa kuma babu baba.Daga Sani Mantu

Kada a yi biyu-babu
Kada a yi biyu-babu

Wani Bafulatani ne babansa ya je Legas ya bace, sai aka ce masa ya sayar da akuyarsa ya tafi nemo shi. Shi kuwa sai ya ce: “Kai, a rabu da shi, kada a je a yi biyu-babu, babu kudin dan akuwa kuma babu baba.
Daga Sani Mantu

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida