kafar hagu
Wasu yara ne suka je wasan kwallo da yara irinsu, ana cikin buga kwallo sai aka ci masu masaukin baki, sai suka ce ba ci ba ne. Ana cikin rigima to akwai wani mahaukaci a gefe yana kallo, sai suka tambaye shi cewa: “Malam don Allah, wannan ci ne ko kuwa?” Sai ya ce: “A’a […]
Wasu yara ne suka je wasan kwallo da yara irinsu, ana cikin buga kwallo sai aka ci masu masaukin baki, sai suka ce ba ci ba ne. Ana cikin rigima to akwai wani mahaukaci a gefe yana kallo, sai suka tambaye shi cewa: “Malam don Allah, wannan ci ne ko kuwa?” Sai ya ce: “A’a ba ci ba ne.” Suka sake tambayarsa ya fada masu dalilin da ya ce ba ci ba ne, sai ya ce: “Saboda ai da kafar hagu ya buga kwallon.”, 08032342258