KAI-TSAYE: Yadda Kotun Koli ke yanke Hukuncin Shari’ar Zaben Shugaban Kasa
Shafi na musamman da ke kawo rahotanni kai-tsaye game da abin da ke faruwa a Kotun Kolin Najeriya, inda a yau take yanke hukunci kan shari’ar zaben shugaban kasar na 2023.

Muna muku barka da zuwa wannan shafi na musamman da ke kawo rahotanni kai-tsaye game da abin da ke faruwa a Kotun Kolin Najeriya, inda a yau take yanke hukunci kan shari’ar zaben shugaban kasar na 2023.
A yi karatu lafiya.