KAI-TSAYE: Kotun Koli ta tabbatar da zaben Abba Gida-Gida

Rahotanni kai-tsaye daga zauren Koli Koli, wadda a yau take yanke hukunci kan zaben Gwamnan Kano da wasu jihohi 5

KAI-TSAYE: Kotun Koli ta tabbatar da zaben Abba Gida-Gida

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf

Rahotanni kai-tsaye daga zauren Koli Koli, wadda a yau take yanke hukunci kan zaben Gwamnan Kano da wasu jihohi 5.