KAI-TSAYE: ‘Hukuncin da kotu ta yanke kan Zaben Gwamnan Kano’
Abin da ke faruwa a kotun da ke yanke hukunci a shari’ar zaben Gwamnan Kano.

Labarai kai-tsaye daga Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Gwamnan Kano, wadda ke yanke hukunci a yau tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar NNPP, da tsohon mataimakin gwamna, Nasiru Yusuf Gawuna na APC.