Fitattu a labarun mako• Created May 12, 2013 22:47
Kalaman Dokubo kan zaben 2015 ya haifar da cece-kuce
Kalaman tsohon Shugaban tsagerun Neja-Delta, Dokubo Asari, cewa tsagerun Neja-Delta za su dauki makamai su yi fata-fata da Najeriya idan Shugaba Jonathan Goodluck bai koma mulki a 2015 ba, ya haifar da cece-kuce.