Kallon talabijin

Wani Babarbare ne ya sawo talabijin sai ya kunna fim na yaki yana kallo. Ya ga ana ta harbe-harbe, can sai ya ga wani ya nuna shi da bindiga zai yi harbi; shi kuwa sai ya firgita ya ruga waje da gudu. Shi ya yi tsammanin shi za a harba da gaske daga cikin akwatin […]

Kallon talabijin
Kallon talabijin

Wani Babarbare ne ya sawo talabijin sai ya kunna fim na yaki yana kallo. Ya ga ana ta harbe-harbe, can sai ya ga wani ya nuna shi da bindiga zai yi harbi; shi kuwa sai ya firgita ya ruga waje da gudu. Shi ya yi tsammanin shi za a harba da gaske daga cikin akwatin talabijin.

Daga Sani Babawuro Jama’are, 08093435003