kalubalen rayuwa ya sanya ni rungumar wasan lankwasa jiki
“Sana’a, kowane mutum da wadda Allah Ya yi nufin ya ci abinci a cikinta, har ma ya ciyar da iyalai tare da daukar nauyi yaransa wajen biya musu wasu daga cikin bukatunsu na yau da kullum”.