Kamata ya yi a fara tattauna hadin kai kafin batun sake fasalin kasa-Saraki

Shugaban majalisar Dattawan Najeriya, Bukola Saraki ya ce ya zama wajibi a fara tattauna hadin kan kasa kafin tattauna batu mai sarkakiya na sake fasalin kasa. Saraki ya yi furucin jiya a Abuja a taron laccar tunawa da mahaifinsa, Dokta Abubakar Olusola Saraki karo na biyar wadda kungiyar ’yan Arewa ta shirya.

Kamata ya yi a fara tattauna hadin kai kafin batun sake fasalin kasa-Saraki
Kamata ya yi a fara tattauna hadin kai kafin batun sake fasalin kasa-Saraki

Shugaban majalisar Dattawan Najeriya, Bukola Saraki ya ce ya zama wajibi a fara tattauna hadin kan kasa kafin tattauna batu mai sarkakiya na sake fasalin kasa.
Saraki ya yi furucin jiya a Abuja a taron laccar tunawa da mahaifinsa, Dokta Abubakar Olusola Saraki karo na biyar wadda kungiyar ’yan Arewa ta shirya.