Kame mutane a unguwannin ’yan Arewa na neman zama alakakai

Tun lokacin da aka samu wani mutum da bindiga a unguwar Ijora da ke birnin Ikko, aka shiga farautar ’yan Arewa da kuma makwabtansu ’yan kasar Nijar.