Kamfanin Daily Trust ya karrama ma’aikatansa

Kamfanin Media Trust mai buga jaridun Daliy Trust da Aminiya da Tambari da Kilmanjaro ya karrama ma’aikatansa da suka shekara 10 da 15 da kuma wadanda suka yi fice yayin gudanar da aikinsu.