Kamfanin NNPC da hukumar DPR sun gano maboyar mai a Abuja

Wata tawagar hadin gwiwa tsakanin kamfanin mai na NNPC da kuma sashen kula da albarkatun mai na DPR da jami’an tsaro sun gano wuraren da ake boye  man fetur ba bisa ka’ida ba a Abuja. Da yake jawabi a wajen, Shugaban Kamfanin NNPC, Dokta Maikanti Baru, ya ce wannan abin takaici ne yadda aka gano […]

Kamfanin NNPC da hukumar DPR sun gano maboyar mai a Abuja

Wata tawagar hadin gwiwa tsakanin kamfanin mai na NNPC da kuma sashen kula da albarkatun mai na DPR da jami’an tsaro sun gano wuraren da ake boye  man fetur ba bisa ka’ida ba a Abuja.
Da yake jawabi a wajen, Shugaban Kamfanin NNPC, Dokta Maikanti Baru, ya ce wannan abin takaici ne yadda aka gano irin wannan maboyar ta mai duba yadda akwai layin motoci da yawa a kusa da wajen.


Ɗan Aljeriya ya shiga hannu kan safarar makamai a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50