Kananan Labarai• Created March 29, 2013 06:13
Kamfanin Siminti na Ashaka ya ba asibitin Bajoga na’urar daukar hoton jikin mutum
Kamfanin Siminti na Ashaka da ke karamar Hukumar Funakaye a Jihar Gombe, ya tallafa wa babban asibitin garin Bajoga da na’urar gwaji ta daukar hoton jikin mutum da aka kiyasta ta kai fiye da Naira miliyan daya da dubu 700.