Kamfanin tumatirin Dangote ya dakatar da aiki

Sabon kamfanin sarrafa tumatir na dangote da ke Jihar Kano ya dakatar da ayyukansa sakamakon rashin samun danyen tumatur daga gona.