Kanawa ba su buqatar Cibiyar fim – Shaikh Gadon Kaya

Shahararren malamin addinin Musulunci, Shaikh Abdallah Usman Gadon kaya na daya daga cikin malaman da suka goyi bayan dakatar da aikin gina cibiyar shirya fina-finai a Kano.