Kanuri fi Jahannama!
Wani Kanuri ne ya je aikin Hajji, sai ya shiga ban-daki ya kulle, yana ciki gobara ta kama. Duk Larabawa ne a wajen kuma yana so a kawo masa dauki sai ya ce: “Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un! Kanuri fin nari!” Ya ji shiru, ya yi ihu da karfi ya sake cewa: “Kanuri fi […]
Wani Kanuri ne ya je aikin Hajji, sai ya shiga ban-daki ya kulle, yana ciki gobara ta kama. Duk Larabawa ne a wajen kuma yana so a kawo masa dauki sai ya ce: “Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un! Kanuri fin nari!” Ya ji shiru, ya yi ihu da karfi ya sake cewa: “Kanuri fi Jahannama!”
Daga Mudassir Ibrahim Mando, Jihar Kaduna 08034371602 (Facebook: Mudassir Ibrahim Mando Kaduna)