Kananan Labarai• Created October 25, 2012 09:13
karamar Hukumar Jahun ta saya wa masu aikin ceto garin kwakin Naira miliyan daya
karamar Hukumar Jahun a Jihar Jigawa ta sayi garin rogo (kwaki) da kulikuli na kimanin Naira miliyan daya inda ta raba wa wadanda suka yi aikin ceton dukiya da rayukan al’umma a yankunan karamar hukumar a lokacin ambaliyar da ta gabata.