karamar Hukumar Katagum ta karrama Gwazuwar Musabaka ta kasa

Shugaban Kwamitin Riko na karamar Hukumar Katagum a Jihar Bauchi Alhaji Abubakar Dahuwa Abdulkadir da Masarautar Katagum sun karrama matan yankin biyu da suka samu nasara a matakin farko a gasar Musabaka ta kasa