Karamar Sallah: Yadda mutane ke Shirye-shirye

A yayin da watan Ramadan ke bankwana, yanzu hankula sun koma kan yadda Karamar Sallah za ta kasance. Ga bayanin yadda Sallar ta zo wa wasu mutane da kuma yadda suke shirya mata:

Karamar Sallah: Yadda mutane ke Shirye-shirye

A yayin da watan Ramadan ke bankwana, yanzu hankula sun koma kan yadda Karamar Sallah za ta kasance.

Ga bayanin yadda Sallar ta zo wa wasu mutane da kuma yadda suke shirya mata: