Karancin albashi ya sa malamin makaranta zama ‘dan daba’
Ana zargin wani malamin makaranta a kasar Kambodiya da kafa wata kungiyar ’yan daba masu dauke da makamai saboda kankantar albashinsa, kamar yadda kafar watsa labarai ta Khmer Times ta ruwaito.