Karatun Buzu

Wani Buzu ne ya ga wata makaranta mai yawan dalibai, kullum idan ya zo wucewa abin yana burge shi. Sai ya je wurin malamin ya ce yana son a koya masa karatu. Malam ya ce: “Ka taba karatu?” Ya ce bai iya ba sai malamin ya ce: “To barin in fara koya maka, ka ce […]

Karatun Buzu
Karatun Buzu

Wani Buzu ne ya ga wata makaranta mai yawan dalibai, kullum idan ya zo wucewa abin yana burge shi. Sai ya je wurin malamin ya ce yana son a koya masa karatu. Malam ya ce: “Ka taba karatu?” Ya ce bai iya ba sai malamin ya ce: “To barin in fara koya maka, ka ce Alu” Sai Buzu ya ce: “Ban da wannan, domin shi makiyinmu ne.”
Daga Azzubair M. Fagge, 08034412272