Karatun Hausa
Wani yaro ne yake koyon karatun Hausa, har ma ya fara iyawa kadan-kadan. Wata rana suna tafiya da mahaifiyarsa sai ya ga an rubuta “For Sale” a jikin wata mota. Sai ya ce mata: “Inna wannan motar ta Sale ce.”Daga Shamwil Isma’il 08137459991
Wani yaro ne yake koyon karatun Hausa, har ma ya fara iyawa kadan-kadan. Wata rana suna tafiya da mahaifiyarsa sai ya ga an rubuta “For Sale” a jikin wata mota. Sai ya ce mata: “Inna wannan motar ta Sale ce.”
Daga Shamwil Isma’il 08137459991