Kare mafi muni a duniya
Karen da ya fi muni a duniya mai shekara 9, wanda ya mallake shi mai suna Megan Brainard wanda ya samu lambar yabo da kyautar kudi na Dalar Amurka 1,500 lokacin gasar munanan karnuka a duniya na shekarar 2018 a garin Petaluma, jihar California da ke Amurka.