Kare ya yi wa ubangidansa ban kwana a wajen jana’iza

Karen wani matashin soja da aka yi wa kwanton bauna aka kashe shi, ya yi masa bankwana a wajen jana’izarsa, wadda ta samu halartar dubban mutane. Wannan sojan na Amurka dn shekara 33, babban jami’i ne a rundunar K-9, wanda aka kashe a watan da ya wuce.Soja mai suna Jason Ellis da karensa mai suna […]

Kare ya yi wa ubangidansa ban kwana a wajen jana’iza
Kare ya yi wa ubangidansa ban kwana a wajen jana’iza

Karen wani matashin soja da aka yi wa kwanton bauna aka kashe shi, ya yi masa bankwana a wajen jana’izarsa, wadda ta samu halartar dubban mutane. Wannan sojan na Amurka dn shekara 33, babban jami’i ne a rundunar K-9, wanda aka kashe a watan da ya wuce.
Soja mai suna Jason Ellis da karensa mai suna Fido sun yi bankwana, inda karen ya rika goga kansa a jikin akwatin gawar maigidansa.
Kare Fido ba ya tare da ubangidansa, a ranar 25 ga Mayun bana, lokacin da aka halaka shi.

An buƙaci mazauna Benuwe su yi ƙaura saboda fargabar ambaliyar ruwa

Abubuwan da ya kamata ku sani game da Zaɓen Edo

Ban zama Shugaban Kasa don na tara kuɗi ba — Tinubu

Babu buƙatar mu riƙa tsayar da motoci muna duba takardu — ’Yan sanda