Karin farashi: TUC ta aike wa gwamnati takardar gargadi

Ma’aikata za su fara yajin aiki idan ba a janye karin farashin fetur da lantarki ba.

Karin farashi: TUC ta aike wa gwamnati takardar gargadi

Hadaddiyar Kungiyar Ma’akata ta Najeriya (TUC) ta aike wa Gwamnatin Tarayya takardar neman gwamnatin ta janye karin farasahin man fetur da wutar lantarki ba tare da bata lokaci ba.

TUC ta ce ma’aikata za su tsunduma yajin aiki muddin gwamantin ta ki soke kare-karen farashin.

Kari na tafe….