karfin imani

Wani Bafulatani ne ya je aikin Hajji, suna ta dawafi sai ya ga wasu Larabawa su ma suna dawafi suna ta kuka kashirban. Sai ya tambayi mai yi masa tafinta cewa: “Me ya sa wadannan mutanen suke kuka?” Sai ya ce masa tsananin imani ne ya sa su kuka. danfulani sai ya ce: “Allah Ya […]

karfin imani
karfin imani

Wani Bafulatani ne ya je aikin Hajji, suna ta dawafi sai ya ga wasu Larabawa su ma suna dawafi suna ta kuka kashirban. Sai ya tambayi mai yi masa tafinta cewa: “Me ya sa wadannan mutanen suke kuka?” Sai ya ce masa tsananin imani ne ya sa su kuka. danfulani sai ya ce: “Allah Ya taimake mu, mu ba mu da shi.”

Daga Fagge. 08058009561