karin azumi

Wani Inyamuri ne mai sayar da bulawus da sauran kayan kwalliyar mata a kasuwar kofar Wambai Kano, a lokacin azumi sai ya ga kasuwa na cika, yana ciniki mai yawa. Da aka zo goman karshe na azumin, sai ya ga kasuwar ta kara cika, suna ta buga ciniki sosai. Suna hira da abokinsa sai ya […]

karin azumi
karin azumi

Wani Inyamuri ne mai sayar da bulawus da sauran kayan kwalliyar mata a kasuwar kofar Wambai Kano, a lokacin azumi sai ya ga kasuwa na cika, yana ciniki mai yawa. Da aka zo goman karshe na azumin, sai ya ga kasuwar ta kara cika, suna ta buga ciniki sosai. Suna hira da abokinsa sai ya ce: “Ya kamata Gwamnatin Tarayya ta kara wa’adin wata daya, a ci gaba da azumi.”

Daga Azzubair M. Fagge Kano 08034412272

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya

Fitaccen ɗan kasuwar Kebbi, BLB ya rasu yana da shekara 54

Zaɓen Ondo: Ɗan takarar PDP ya garzaya kotu