karin bayani kan mayaudarin da ya shirya fim din batunci ga Musulunci
A sakamakon tarzoma da hargitsi suka barke a kasashen Libya da Masar saboda nuna rashin amincewa da fim din da ya ci mutuncin Manzon Allah (SAW), al’amura da dama sun biyo baya.