Karya ta yi takaicin dawo da ita gidan kula da dabbobi
Wata karya da iyalan da suka dauke ta, suka mayar da ita gidan kula da dabbobi ya ki zuwa ko’ina saboda fushi. Karen mai lakabin sunan Lana, wanda ya zauna a kasar Meziko, ta nuna bakin cikinta a birnin Toronto bayan da iyalan da suka ajiye taa gidansu, suka sake shawarar cewa ba su bukatarsa. […]
Wata karya da iyalan da suka dauke ta, suka mayar da ita gidan kula da dabbobi ya ki zuwa ko’ina saboda fushi. Karen mai lakabin sunan Lana, wanda ya zauna a kasar Meziko, ta nuna bakin cikinta a birnin Toronto bayan da iyalan da suka ajiye taa gidansu, suka sake shawarar cewa ba su bukatarsa.
Karyar tana zaune ne a gidan karnuka marasa galihu, har zuwa lokacin da wasu ma’aurata suka dauketa. Daga bisani suka yanke matsayar ba sa son karyar.
Ganin suna da kananan yara, sai suka dawo da karyar gidan kula da dabobi. Kuma da dawowarta sai ta nuna takaicinta inda ta ki motsawa zuwa ko’ina.