karyar arziki

Wata yarinya ce saurayinta ya yi mata waya. Ga yadda bayanin wayar tasu ya kasance:Saurayi: “Kina ina?” Budurwa: “Ina cikin mota, direban gidanmu zai kai ni makaranta a daya daga cikin motar mahaifina saboda na yi latti.” Saurayi: “Lallai kam.” Budurwa: “Kai fa kana ina?” Saurayi: “Ina cikin kwarababbiyar bas din da kike ciki.   Juyo […]

karyar arziki
karyar arziki

Wata yarinya ce saurayinta ya yi mata waya. Ga yadda bayanin wayar tasu ya kasance:
Saurayi: “Kina ina?” Budurwa: “Ina cikin mota, direban gidanmu zai kai ni makaranta a daya daga cikin motar mahaifina saboda na yi latti.” Saurayi: “Lallai kam.” Budurwa: “Kai fa kana ina?” Saurayi: “Ina cikin kwarababbiyar bas din da kike ciki.   Juyo ki gan ni. Dama so nake na fada miki na biya miki kudin motarki don kada ki biya.”
Daga Ahmed Garba Mohammed, 08028797883

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida