Kasafin 2021: INEC ta bayyana a gaban Majalisa

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta bayyana a gaban Majalisar Tarayya domin kare kasafinta na shekara mai zuwa. Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu na halartar zaman ne domin yi wa Kwamitin Majalisar Dattawa karin haske game da abubuwan da kasafin hukumarsa na badi ya kunsa. Farfesa Mahmood na halartar zaman ne tare da Kwamishinonin Hukumar […]

Kasafin 2021: INEC ta bayyana a gaban Majalisa

Shugaban INEC, Farfesa Mahmood

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta bayyana a gaban Majalisar Tarayya domin kare kasafinta na shekara mai zuwa.

Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu na halartar zaman ne domin yi wa Kwamitin Majalisar Dattawa karin haske game da abubuwan da kasafin hukumarsa na badi ya kunsa.

Farfesa Mahmood na halartar zaman ne tare da Kwamishinonin Hukumar na Kasa, Daraktoci da kuma Kwamitin Kwararrun.

A dakaci karin labarin.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa

Tags