Kasafin kudin 2013: An ware miliyan dubu uku don inganta rayuwar mata

Shugaba Jonathan Goodluck ya ware Naira miliyan dubu 3 don inganta rayuwar mata. Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da kasafin kudi a zauren majalisa.