Bankin Duniya Na Bin Ko Wanne Dan Najeriya N24,000
Bankin Duniya ya ce Najeriya ce ta biyar a jerin kasashen da bashi ya yiwa katutu
Zainab Ahmed, Ministar Kudi da Tsare-Tsare
Bankin Duniya ya ce Najeriya ce ta biyar a jerin kasashen da bashi ya yiwa katutu.
Sai dai kuma gwamnati da ma wasu masana sun ce in dai an zuba kudin a abubuwan da za su amfani al’umma, ba matsala.