Kashi 84 na yaran Jihar Adamawa na fama da rashin abinci mai gina jiki – UNICEF

Gwamnatin Jihar Adamawa da hadin gwiwa da Asusun Yara na Majalisar dinkin Duniya (UNICEF) za su tallafa wa kananan yara da suke fama da karancin abinci mai gina jiki.