Kashi 98 cikin 100 na masu cutar poliyo Musulmi ne – Ministan Lafiya

Minista a Ma’aikatar Lafiya Dokta Muhammed Ali Pate ya ce kashi 98 cikin 100 na masu dauke da cutar poliyo da sankarau a kasar nan Musulmi ne.