Kashin biri

Wani Buzu ne ya je kasuwa sai ya ji wani mutum yana cewa yau kasuwar nan ko kashin biri babu. Sai ya tafi daji ya ciko buhunhuna da kashin biri ya kawo kasuwa ya aje, ya koma gefe yana kirari, yana cewa: “Komai ya bace maza ka bido shi, yau ga kashin biri maza sun […]

Kashin biri
Kashin biri

Wani Buzu ne ya je kasuwa sai ya ji wani mutum yana cewa yau kasuwar nan ko kashin biri babu. Sai ya tafi daji ya ciko buhunhuna da kashin biri ya kawo kasuwa ya aje, ya koma gefe yana kirari, yana cewa: “Komai ya bace maza ka bido shi, yau ga kashin biri maza sun samo!”
Daga Sulaiman Badarawa Shinkafi 08065658984

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50 a Kaduna

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya

Fitaccen ɗan kasuwar Kebbi, BLB ya rasu yana da shekara 54