Kason Tarayya: Jihohi sun kudance a watan Yuni

Gwamnatin Tarayya da gwamnatocin jihohi da kananan hukumominkasar nan, sun raba Naira biliyan 559 da miliyan 390 a matsayin kason watan Yunin da ya gabata, wanda shi ne kaso mafi gwabi a bana kuma ya dara na watan Mayu wanda ya tsaya a kan Naira biliyan 305 da miliyan 128.