Katin kudi

Wani Bakauye ne ya shigo birni, yana wucewa sai ya ga mutane sun yi layi a ATM, suna ta cirar kudi, sai ya ce: “Oh, mutanen birni da dabara, ka ga sun sa kati kawai sai su cire kudi.” Shi ma sai ya bi layi, da aka zo kansa sai ya sanya nasa katin, mashin […]

Katin kudi
Katin kudi

Wani Bakauye ne ya shigo birni, yana wucewa sai ya ga mutane sun yi layi a ATM, suna ta cirar kudi, sai ya ce: “Oh, mutanen birni da dabara, ka ga sun sa kati kawai sai su cire kudi.” Shi ma sai ya bi layi, da aka zo kansa sai ya sanya nasa katin, mashin ya rike masa kati. Wani mutum ya ce masa: Ka shiga daga cikin bankin ka fada masu. Ma’aikacin bankin ya ce: “Wane irin kati ne ka sanya?” Sai ya ce: “Wane irin kati kake tsammani, idan ba katin dan kasa ba?”
Daga Shehu Lawali Tsafe 08091573703

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno