Keken Banufe

Wani manomi Banufe ne da yake tare da dansa, suna aikin gona. Da ya ga gyadarsa ta yi kyau sosai, sai ya ce wa babban dan nasa: “Bana zan sayi keke.” dan nasa sai ya ce: “Ni kuwa zan kada karaurawa ke nan.” Jin haka sai baban ya kai masa mari, ya ce masa: “Kana […]

Keken Banufe
Keken Banufe

Wani manomi Banufe ne da yake tare da dansa, suna aikin gona. Da ya ga gyadarsa ta yi kyau sosai, sai ya ce wa babban dan nasa: “Bana zan sayi keke.” dan nasa sai ya ce: “Ni kuwa zan kada karaurawa ke nan.” Jin haka sai baban ya kai masa mari, ya ce masa: “Kana son ka bata keken ne?”
Daga mai lamba 08032859794

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida