Killace makiyaya wuri daya alheri ne ga Fulani – Bello Badejo

A makon da ya gabata ne aka ruwaito gwamnan jihar Fulato Mista Simon Lalong  yana cewa kungiyarsu ta gwamnoni a wata zama da ta yi da shugaban kasa Muhammadu Buhari sun amince da kakkafa gidajen gona a jihohin kasar nan, wadanda za a wararen da  kayayyakin more rayuwa domin amfani duk wanda zai yi kiwo […]

Killace makiyaya wuri daya alheri ne ga Fulani – Bello Badejo
Killace makiyaya wuri daya alheri ne ga Fulani – Bello Badejo

A makon da ya gabata ne aka ruwaito gwamnan jihar Fulato Mista Simon Lalong  yana cewa kungiyarsu ta gwamnoni a wata zama da ta yi da shugaban kasa Muhammadu Buhari sun amince da kakkafa gidajen gona a jihohin kasar nan, wadanda za a wararen da  kayayyakin more rayuwa domin amfani duk wanda zai yi kiwo ba Fulani makiyaya kadai ba.