kimanta darajar filayen jirgin sama a Najeriya
Gwamnati da Jami’an harkar sarin sama sun shafe tsawon shekaru suna ikrarin inganta filayen jiragen saman Najeriya, ta yadda kasar za ta zama ja-gaban harkar sufurin sama a fadin Afirka.