Kindirmo
Wani Bafulatani ne ya shigo birni sai ya ga wani gida an yi masa farin fenti, sai ya fashe da kuka. Aka tambaye shi me ya sa yake kuka, sai ya ce: “Mutanen birni, abun har ya kai ga haka; a rasa abin da za a shafa wa bango, sai a yi fenti sai da […]
Wani Bafulatani ne ya shigo birni sai ya ga wani gida an yi masa farin fenti, sai ya fashe da kuka. Aka tambaye shi me ya sa yake kuka, sai ya ce: “Mutanen birni, abun har ya kai ga haka; a rasa abin da za a shafa wa bango, sai a yi fenti sai da kindirmo?”
Daga Saleem Abubakar Bauchi, 07067540950