Kisan miji: A yau kotu zata yankewa Maryam Sanda hukunci
Babbar kotun tarayya Abuja da ke unguwar Maitama ta ce, a yau Alhamis ne zata kammala tattara rahoton da ke zargin Maryam Sanda ta kashe mijinta Bilyaminu Bello. Lauyan Maryam sanda bai kammala gamsar da kotun ba, har sai kotun ta kammala tattara rahoton da zai kare kansa kafin a zartar mata da hukunci. Mai […]
Babbar kotun tarayya Abuja da ke unguwar Maitama ta ce, a yau Alhamis ne zata kammala tattara rahoton da ke zargin Maryam Sanda ta kashe mijinta Bilyaminu Bello.
Lauyan Maryam sanda bai kammala gamsar da kotun ba, har sai kotun ta kammala tattara rahoton da zai kare kansa kafin a zartar mata da hukunci.
Mai shari`a Yusuf Halilu ne ke sauraran karar, hukumar ‘yan sanda ta gabatarwa kotun shaidu shida akan shari’ar da ake yi.