Ko haramta amsar sarautar gargajiya ga ma’aikatan gwamnati ya dace?1

An dade ana ta kai-komo domin ganin an yi dokar da za ta haramta wa jami’an gwamnati amsar sarautun gargajiya a lokacin da suke kan aiki. Abin tambaya a nan shi ne, shin ko ya dace a yi irin wannan doka? Wakilanmu sun tattauna da mutane daban-daban kuma ga ra’ayoyinsu nan kamar haka: Bai kamata […]

Ko haramta amsar sarautar gargajiya ga ma’aikatan gwamnati ya dace?1
Ko haramta amsar sarautar gargajiya ga ma’aikatan gwamnati ya dace?1

An dade ana ta kai-komo domin ganin an yi dokar da za ta haramta wa jami’an gwamnati amsar sarautun gargajiya a lokacin da suke kan aiki. Abin tambaya a nan shi ne, shin ko ya dace a yi irin wannan doka? Wakilanmu sun tattauna da mutane daban-daban kuma ga ra’ayoyinsu nan kamar haka:

Bai kamata a ba ma’aikata sarauta ba – Isa Teacher

Malam Isa Muhammad Teacher: “Bai wa ma’aikatan gwamnati sarauta bai dace ba. Kamata ya yi in za a ba su, a bari sai mutum ya bar aiki. Duk wanda ka ga an ba shi sarauta, kudi ya kasha; ba don Allah ake ba shi ba. Ka ga haka yakan sa mutum ya debi kudin gwamnati ko na jama’a ya bayar a ba shi sarauta. Misali, ko wanda a gidansu ya ga ji sarauta ne, idan ka lura muddin bai da kudi, sarautar tana iya barin gidansu, a kai wani gida daban da ba su da gado; a ba su sarautar saboda kudi.”

Majalisa ta buƙaci sojoji su kawo ƙarshen Lakurawa

Ɗan Aljeriya ya shiga hannu kan safarar makamai a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50