Ko hukuncin xa kotu ta yanke kan shugavancin Jam’iyyar PXP zai kara mata karfi?
A kwanan nan ne kotun kolin Najeriya ta yanke hukuncin xamvarwar shugavanci xa ta xavaivaye jami’iyyar PXP ya tsawon lokaci tun vayan xa ta sha kayi a hannun jami’iyyar APC mai mulki a yanzu. Jam’iyyar xai ta kasance cikin ruxu xa kai kawo a kan wane ne asalin shugavan jami’iyyar, inxa xaga karshe kotun koli […]
A kwanan nan ne kotun kolin Najeriya ta yanke hukuncin xamvarwar shugavanci xa ta xavaivaye jami’iyyar PXP ya tsawon lokaci tun vayan xa ta sha kayi a hannun jami’iyyar APC mai mulki a yanzu. Jam’iyyar xai ta kasance cikin ruxu xa kai kawo a kan wane ne asalin shugavan jami’iyyar, inxa xaga karshe kotun koli ta tavvatar xa cewa Sanata Makarfi ne asalin shugavan jam’iyyar. Wannan hukuncin ne ya sa wasu masu sharhin siyasa suke ganin kamar jam’iyyar za xa xawo xa karfinta, inxa wasu kuma suke ganin cewa ai jam’iyyar ta riga ta yi varcin xa va za ta iya xawo wa va. xomin hakan ne wakilan mu suka zagaya xomin jin ta vakin mutane, kuma ga amsoshin xa suka vayar wa:
PxP va za ta sake karfi va a kasar nan – Avuvakar Lamixo
xaga Nasiru vello Sakkwato
Avuvakar Lamixo: Jam’iyar PxP va za ta sake karfi va a kasar nan, xomin an yanke hukunci an karva xaga sanata Ali Sharif zuwa ga Makarfi. va za ta kara tasiri va xon ta kasa kawo zaman lafiya a kasar nan xa yin ayyukkan a zo a gani, ga shugavaninsu va su yin gaskiya xa axalci. A Arewa kuma lokacin mulkinsu Arewa ta koma saniyar ware va ta xa aikin hanya na kilo mita 100 a lokacinsu xuk wani mai son cigavan Arewa va zai sake zavan PxP va xon va jam’iyar aiki va ce, shugava ’Yar axuwa ya va xa aikin jawo ruwa zuwa Arewa Jonathan ya karkata kuxin zuwan yankinsu va wani aikin miliyan 100 xa ya yi a Arewa, kuma vavu wanxa ya yi magana ana fifita wani yanki sai wasu gwamnoni a lokacin xa suka fita xaga jam’iyar xon kishin Arewa, kuma tun lokacin kullum kasa take yi, ai shi Sharif ya goxe wa Allah va hannunsa PxP za ta mutu va, jam’iyar gangara ne take yi na mutuwa va wani tasiri xa za ta sake yi.
Za ta kara karfi amma va ma vukatar hakan – Avxullahi Avuvakar
Isiyaku Muhammex
Auwal Avuvakar: Wannan hukuncin zai kara wa PxP karfi ko shakka vavu, amma ko kaxan va ma vukatar PxP ta kara karfi xomin vurinmu shi ne a ce jam’iyyar ta wargaje xomin jam’iyyar ta mana azava mai yawan gaske xa va za mu tava manta wa ita va. xon haka mu va ma mata fatan alheri xomin vavu alherin a tare xa ita, xuk kuwa xa cewa za ta kara karfi yanzu visa ga yaxxa kotun ta yanke wannan hukunci xomin sun samu matsaya a yanzu.
va zai kara wa PxP karfi va – Axo Avuvakar Musa
xaga vashir Liman, Jos
Axo Avuvakar Musa, malami, kuma wakilin Jarixar Peoples xaily a Jihar Filato: Ai va inxa PxP za ta je. xalilina shi ne, har yanzu wasu xaga cikin ’ya’yanta, kamarsu Femi Fani Kayoxe va su xaina zagin arewa va xa kuma Musulinci.
Kayoxe ne wanxa ake tunanin zai zama shugavan PxP nan gava, amma har yanzu wasu Musulman PxP va su iya tsayar masa va. Ta yaya mutumin xa va ya sonka ko ma ya ka wo maka tallar jam’iyarsa.
Hukuncin zai xawo xa karfin PxP sosai – Kaviru Aliyu
xaga Nasiru vello Sakkwato
Kaviru Aliyu: Hukuncin zai xawo xa karfin PxP fiye xa yaxxa ake tsammani xomin xa kotun kolin va ta va wa Sanata Makarfi shugavancin va, xa jam’iyar ta waste xomin ma fi yawan mutanenta kashi 99 xuk suna goyon vayan Makarfi ne. xa Sharif aka mika wa xa kowa ya fice avinsa, amma yanzu za a xawo a haxa kai a tunkari jam’iya mai ci xon ’yan kasar nan sun gaji xa mulkinta. Ta yi alkawali na karya xa ta san va za ta iya cika wa va, ta sanya mutane cikin halin kuncin rayuwa, tattalin arziki ya karye, mutane sun gaji xa APC suna jiran mafita ne, gashi anzu ta zo, gazawar APC ne zai sanya karin karfi xa tasirin PxP kuma za ta karvi mulkin kasar nan a zave mai zuwa na 2019 in ka xuvi yaxxa lamurra ke tafiya a yanzu. Haxin kan xa PxP take xa shi ne zai kara va ta karfi a matsayinta na vavvar jam’iyar axawa a Afirka.
Za ta kara karfi amma va sosai va – Ivrahim Raviu
Isiyaku Muhammex
Ivrahim Ravi’u: Hukuncin xa kotun koli ta yanke kusa zan iya cewa ya yi latti sosai xa har zai iya kara wa jam’iyyar karfin azo-a-gani va. xon haka ni a tunani, xuk xa cewa yanzu za su haxa kai a waje guxa, hakan va zai kara mata wani karfi va xomin jama’a sun gaji xa jami’iyyar. Amma kuma muna vukatar jami’iyyar axawa mai karfi xa za ta rika yi wa jam’iyyar APC axawa xomin hakan zai taimaka wajen tavvatar xa cewa APC ta xage wajen yin ayyukan xa suka xace.
Hukuncin zai kara mata karfi – Zaharaxxeen Muhammax
xaga vashir Liman, Jos
Zaharaxxeen Muhammax, xan kasuwa, xan siyasa, kuma shugavan kungiyar matasan Unguwar Rimi: Hukuncin zai kara mata karfi, xomin a yanzu hankalin ’ya’yan jam’iyyar zai koma wuri xaya, sannan za su rika magana xa murya xaya, sannan tsarin shugavancin zai san xa waxanxa zai rika tafiya.
vaya ga haka, kowa zai yi karatun ta natsu savoxa jam’iyyar va ta rike xa mulkin tsakiya, xon haka za su haxa kansu xon kwace mulki xaga jam’iyyar APC, sannan alama sun nuna mutane xa yawa xaga APC za su iya koma wa cikinta, maimakon a xa xa kowa yake tsoron komawa, sakamakon rikicin shugavancin xa ya xavaivaye ta. Hakan zai kara mata karfi.