Ko sunan annabawa bai sani ba!

Wani mutum ne ya kai dansa makaranta, ya je da shi har wurin malaminsu sannan ya ce: “Malam ga shi nan na kawo maka bai son zuwa makaranta. Yanzu ko sunan annabawa bai sani ba. Sai dan ya ce: “Wallahi Baba na sani?” Sai mahaifin ya ce “to fadi daya daga ciki mu jiya.” Sai […]

Ko sunan annabawa bai sani ba!
Ko sunan annabawa bai sani ba!

Wani mutum ne ya kai dansa makaranta, ya je da shi har wurin malaminsu sannan ya ce: “Malam ga shi nan na kawo maka bai son zuwa makaranta. Yanzu ko sunan annabawa bai sani ba. Sai dan ya ce: “Wallahi Baba na sani?” Sai mahaifin ya ce “to fadi daya daga ciki mu jiya.” Sai dan ya ce: “Annabi Mu’azu.” Sai mahaifin ya ce: “Sallallahu Alaihi Wasallam!”
Daga 09092969381