Ko za a iya magance matsalar Boko Haram ta amfani da karfi? 7

Ya zuwa yanzu, duk wasu matakai da aka dauka don murkushe matsalar Boko Baram ba su biya bukata ba. A yanzu an tsaya ga amfani da karfi kadai. Abin tambaya a nan shi ne, shin ko amfani da karfi zai magance matsalar? Wakilanmu sun tattauna da mutane daban-daban kuma ga ra’ayoyinsu: karfi ba zai yi […]

Ko za a iya magance matsalar Boko Haram ta amfani da karfi? 7
Ko za a iya magance matsalar Boko Haram ta amfani da karfi? 7

Ya zuwa yanzu, duk wasu matakai da aka dauka don murkushe matsalar Boko Baram ba su biya bukata ba. A yanzu an tsaya ga amfani da karfi kadai. Abin tambaya a nan shi ne, shin ko amfani da karfi zai magance matsalar? Wakilanmu sun tattauna da mutane daban-daban kuma ga ra’ayoyinsu:

karfi ba zai yi magani ba – Abubakar Adam

Abubakar Adam: “A ra’ayina, yin amfani da karfi da gwamnati ke yi a kan ’ya’yan wannan kungiya ba zai kawo karshen wannan yakin sunkurun da ake yi ba, illa ma dai ya ci gaba da rura wutar rikici. Kada mu manta, wadannan mutane su ma suna da makamai a hannunsu, a duk lokacin da gwamnati ta yi yunkurin yin amfani da karfi a kansu, to su ma sukan yi ramuwa ne a kan mutanen da ba su ji ba ba su gani ba.

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya

Fitaccen ɗan kasuwar Kebbi, BLB ya rasu yana da shekara 54

Zaɓen Ondo: Ɗan takarar PDP ya garzaya kotu

Sarakunan gargajiya ba sa tsoron gwamnoni — Sarkin Musulmi